(Redirected from barazanar)
Noun
f
- threat
- Suna kuma ci gaba da fuskantar barazanar kisan gilla a wasu kasashe irin su Burma da can kudancin Asiya. <> And they continue to face death threats in countries like Burma and elsewhere in Southern Asia. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/81_Considering_Refugees_Worldwide
- Rikicin hada-hadar kudi ta kawo wa tattalin arzikin kasar Nijeriya barazana <> Financial Crisis Threatens the Nigerian Economy [1]
- See also threaten