Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

batso

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

batso | batsa | batse

  1. kalma mai nuna cikar abu sosai har baka,
    Ya cika ya batse.
  2. fusata

Noun

Tilo
batso

Jam'i
babu (none)

m

  1. dafaffun 'ya'yan yakuwa waɗanda ake daka yajin haihuwa da su kuma a yi daddawa da su.