(Redirected from bayan gida)
Pronunciation
Noun
- A backyard is an area that is located behind a house.<> yankin da ke bayan gidan zama.
- So after the conventions, we had convention reviews in our backyard for the benefit of those who had not been able to attend. <> Saboda haka, bayan taron gunduma, muna sake maimaita abubuwan da muka koya a taron gunduma a bayan gidanmu domin waɗanda ba su halarci taron ba su amfana.[1]
- Our home did not have running water; instead, we had a well in the backyard. <> Ba mu da ruwan famfo a gidan, amma akwai rijiya a bayan gidan. [2]