Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bayyananne

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. clear, obvious, open, public
    So flee to Allah. Indeed, I am to you from Him a clear warner. <> Sabõda haka ku gudu zuwa ga Allah, lallemai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi. = Saboda haka, ku gudu zuwa ga ALLAH. Shi ne Ya aiko ni zuwa gare ku, a matsayin mai gargadi bayyananne. --Qur'an 51:50
    a guidance for the people and clear proofs of guidance and criterion. <> a cikinsa yana shiriya ga mutãne da hujjõji bayyanannu daga shiriya da rarrabẽwa. = yana bada shirya ga mutane, da bada koyar wa bayyanene, da littafin dokoki. --Qur'an 2:185
  2. compelling, conspicuous
    And in ˹the story of˺ Moses ˹was another lesson,˺ when we sent him to Pharaoh with compelling proof, <> Kuma ga Musa, a lokacin da muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalili bayyananne. --Qur'an 51:38


Google translation of bayyananne

Clear.