Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
bbchausa verticals/004 normal sex life
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
#: Yaya cikakkiyar lafiyar mutum ta jima'i take - [1] <> What is a 'normal' sex life [2]
#: Idan za mu fadi gaskiya, [3] <> Let's face it, [4]
#: maganar jima'in dan adam tana da wuyar sani. [5] <> human sexuality is complicated. [6]
#: Za mu iya cewa yawan 'yan kananan laifukan jima'i sun kai yawan nau'in dandanon abinci. [7] <> There are probably as many different sexual peccadilloes as there are flavours of food – [8]
#: Kuma kamar yadda muka bambanta a zabe ko sha'awar dandanon abinci [9] <> and like our culinary tastes, [10]
#: haka ma zabinmu na jima'i ya bambanta daga wannan kasa zuwa waccan, daga mutum zuwa mutum da kuma wannan rana zuwa waccan. [11] <> our preferences vary from country to country, individual to individual, and day to day. [12]
#: Saboda wannan dalilin, [13] <> For this reason, [14]
#: maganar ka ce za ka yi kokarin tantance mece ce cikakkiyar lafiyar jima'i wani abu ne na kamar bata lokaci. [15] <> trying to describe the “normal” sex life is something of a fool’s errand; [16]
#: Saboda abu ne iri-iri kuma mai salo daban-daban ta yadda ba za ka iya daukar wasu alk’aluma ko wata kididdiga ka yi amfani da ita, [17] <> the variety is so great that a single statistic [18]
#: ka ce ga yadda yawancin mutane suke ji ba. [19] <> is never going to capture how most people feel. [20]
#: A kan haka ne BBC ta duba alkaluman da ake da su domin ta yi kokarin samun akalla wani bayani da zai nuna yadda ainahin jima'in gaba daya yake, [21] <> So BBC Future has looked at the data to try to get an idea of the full spread of the sexual spectrum – [22]
#: kama daga yawan yadda muke son jima'in zuwa yadda muke yinsa. [23] <> from how much we actually want sex to what we really do between the sheets. [24]
#: Ba shakka akwai bukatar yin taka-tsantsan matuka wajen yin wannan nazari. [25] <> Needless to say, this comes with some serious caveats. [26]
#: Domin bincike ko alkaluma ko wani kiyasi game da wata dabi'a ta jima'iba abin dogaro ba ne, [27] <> Surveys of sexual behaviour are unreliable: [28]
#: wato ba su da tabbas, saboda har yanzu ana daukar yin magana a kan jima'i a matsayin waniabu da ya saba wa al'ada. [29] <> given that talking about sex can still betaboo, [30]
#: Mutanen da za a yi wa tambaya ko bincike a kansuba lalle ba ne su fadi gaskiya gaba daya, [31] <> participants may not reveal the whole truth, [32]
#: ko kuma ma suyi karin gishiria bayanansu. [33] <> or, conversely, they may feel the need to embellish their answers with bravado. [34]
#: Saboda haka wadannanalkalumaba wasu bayanai ba ne da zaa ce lalle ilalla haka suke, [35] <> These statistics aren't the gospel truth, [36]
#: amma dai za a iya amfani da su a matsayinwata alama ta gaba daya, idan aka yi la'akari da shedar da ake da ita zuwa yau ta yadda rayuwar jima'i take a wannan karni na 21. [37] <> but should be read more as a general indication, given the evidence to date, of the range of sex lives in the 21st Century. [38]
#: Abu ne mai wuyar gaske ka bayar da wata kididdiga ta yawan masu dabi'a iri kaza ta jima'i, [39] <> It’s notoriously difficult to put a figure on sexual orientations: [40]
#: domin misali kididdigar masu neman maza ta bambanta daga kashi daya cikin dari zuwa kashi 15 cikin dari, [41] <> estimates of homosexuality vary from1% to 15% [42]
#: ya danganta ga wanda ka tambaya, [43] <> depending on whom you ask, [44]
#: da yadda ka yi masa tambayar, [45] <> how you ask it, [46]
#: da kuma ko kana lura da yadda mutumin yake dadabi'arsa da kuma yadda ya nuna kansa. [47] <> and whether you are examining attraction,behaviour, or identity. [48]
#: wasu nazarce-nazarcen da aka yi a sassan duniya sun nuna cewa akwai mutanen da ba su da wata sha'awa ta yin jima'i (amma hakan ba yana nufin ba su taba yin mu'amulla ta jima'i ba fa). [51] <> some recent surveys from across the world suggest that some people completely lack sexual desire (which is not to say they have never had a relationship). [52]
#: Kamar dai alkaluman yawan masu sauran dabi'u ko zabi na irin mu'amullarsu ta jima'i su ma masu wannan rashin sha'awa ba za a iya cewa ga ainahin yawansu ba (yawanci na cewa kusan kashi daya ne a cikin dari). [53] <> As with other sexual orientations, the exact prevalence is unknown (most settle around 1%) [54]
#: Amma dai akwai wasu da suke fitowa masu kungiyoyin irin wadannan mutane da ke alfahari da cewa su ba su da wata sha'awa ta jima'i. [55] <> but there is a growing asexual pride movement for people who lack sexual feelings. Source: Psychology and Sexuality [56]
#: Wata gurguwar fahimta [57] <> One misconception [58]
#: Wata gurguwar fahimta ita ce yawancin jima'i na dama ta samu ya kunshi mutane ne da muka hadu da su kwatsam, [59] <> One misconception is that most casual sex involves people we’ve only just met; [60]
#: jima'i na kasancewa ta hanyoyi da dama wadanda ba na al'ada ba [63] <> sex comes in many shades of informality, [64]
#: kuma irin haduwar dare dayan nan a yi a watse ba kasafai ake yinsa ma, [65] <> and the anonymous one-night-stand is relatively rare, [66]
#: kamar yadda wannan binciken na Amurka daga shekara ta 2009 ya nuna. [67] <> as this US survey from 2009 showed. [68]
#: [69] <> (Although that may be slightly skewed for the younger people in their teens and 20s, the figures are not so different for those aged up to 60.) [70]
#: Ma'ana dai kusan a tsakanin kashi 50 cikin dari na al'ummar abu ne wanda ba a san inda ya sa gaba ba, wanda yake da wuyar fahimta. [71] <> In other words, for almost 50% of the population, “it’s complicated”. Source: Journal of Sexual Medicine [72]
#: ne da aka samu bisa kididdigar da aka yi ta jima'i ta jima'i ta duniya a Amurka, [75] <> was based on the Global Sex Survey in the US, [76]
#: wadda ta kunshi mutane sama da dubu 50 wadanda sun wuce shekara 18, da aka yi wa tambayoyi. [77] <> which has included more than 50,000 respondents over the age of 18. [78]
#: ne da aka samu daga binciken da aka yi na mutanen da ba su bayyana kansu ba, [109] <> were based on an anonymous survey [110]
#: su kusan 2,000 [111] <> of nearly 2,000 respondents, [112]
#: masu shekara tsakanin 18 zuwa 59, a Amurka, [113] <> aged 18-59, in the US, [114]
#: wadanda aka tambaye su kan irin jima'in da suka yi na karshe. [115] <> who were asked to say what behaviours they engaged in the last time they had sex. Source: The Journal of Sexual Medicine [116]
#: ba sa yin jima'i akai akai kamar yadda 'yan luwadi (maza), [123] <> having sex less frequently than gay men [124]
#: ko masu jima'i na namiji da mace suke yawan yi, [125] <> or heterosexual couples, [126]
#: to amma abin ya nuna kamar abin nan ne na cewa kadan ya fi dadi, [127] <> it seems to be a case when less is more, [128]
#: kamar yadda binciken da aka yi ta intanet a Canada da Amurka ya nuna. [129] <> according to an online survey in Canada and the US. Source: Canadian Journal of Human Sexuality. [130]
#: Yawanci ana dauka cewa [131] <> It’s commonly assumed [132]
#: mata ne kawai [133] <> that it’s only women [134]
#: suke karyar yin izali inzali, [135] <> who fake their climax – [136]
#: amma wani bincike da aka yi a baya bayan nan [137] <> but a recent study [138]
#: ya gano cewa akwai maza masu yawa [141] <> found a relatively high number of men [142]
#: da suma suke karyar nuna wa abokan jima'insu cewa sun yi inzali a lokacin saduwa. [143] <> had also pretended to orgasm at some point during a range of sexual activities. [144]
#: Suna yin hakan ne kuwa [145] <> The reason, [146]
#: kamar yadda za ka iya tsammanin, [147] <> as you might expect, [148]
#: abokan saduwar tasu (mata) [165] <> that their partners [166]
#: su ma za su yi karyar inzalin, ma'ana kashi 80 cikin dari basu yarda matan na wannan yaudara ba. [167] <> would do the same. Source: Journal of Sex Research [168]