Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense of begin. <> an fara.
- the scientists began transferring objects between the two screens, in view of the chicks. [1] <> masana kimiyya sun fara mayar da kayan tsakanin mahangai biyu, injin da 'yan tsaki za su iya gani. [2]
- the hens' hearts began to race and they called more frequently to the chicks. [3] <> Sai zuciyar kaji ta fara bugawa, inda za su yi ta kiran 'yan tsakin akai, akai. [4]
- A 2011 study on lice suggested that it was only 170,000 years ago when it all began. [5] <> Wani bincike da aka gudanar a kan kudin cizo a shekara ta 2011 ya yi nuni da cewa kimanin shekara dubu 170 aka fara. [6]