ƙarin ɗaki ko gida wanda ake ginawa a bisan soro, ko bisan wani ɗakin, wato gida da yake sama da na ƙasa. <> Upstairs, upperstorey/story; Building of more than one storey.
Ta fado daga benehawa 9, bayan sharholiya da Saurayinta. [1] <> Danielle Hall who fell to her death from the ninth floor of the Bermudas Apartment Hotel in Benidorm, Spain while on holiday with her boyfriend [2]