And woe to those who have disbelieved from their Day which they are promised. <> Sabõda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta, daga rãnar su wadda aka yi musu alkawari. = Bone ya tabbata ga wadanda suka kafirta, daga ranar da ke jiransu. --Qur'an 51:60