- BREAST CANCER
- Breast cancer is the most common cancer in
- women both in the developed and less developed
- world. It accounted for 24.45% of all the cancer
- types. Although breast cancer is thought to be a
- disease of the developed world, almost 50% of
- breast cancer cases and 58% of deaths occur in
- less developed countries (GLOBOCAN 2008).
- Incidence rates vary greatly worldwide from 19.3
- per 100,000 women in Eastern Africa to 89.7 per
- 100,000 women in Western Europe. In most of the
- developing regions the incidence rates are below 40
- per 100,000 (GLOBOCAN 2008). The lowest
- incidence rates are found in most African countries
- but here breast cancer incidence rates are also
- increasing. Recent observations also showed that
- the frequency of breast cancer had risen over that of
- cervical cancer in Nigeria.
- RISK FACTORS TO BREAST CANCER
- 1. A familial history of breast cancer increases the
- risk by a factor of two or three
- li. Reproductive factors associated with prolonged
- exposure to endogenous estrogens, such as early
- menarche, late menopause, late age at first
- childbirth are among the most important risk factors.
- iii. Exogenous hormones also exert a higher risk for
- breast cancer. Oral contraceptive and hormone
- replacement therapy users, for at higher risk than
- non-users.
- Iv. 21% of all breast cancer deaths worldwide are
- attributable to alcohol use, overweight and obesity,
- and physical inactivity.
- ===
|
- TAKAITACCEN BAYANI AKAN
CIWON SANKARAN MAMA (NONO)
- Ciwon Sankaran nono shine mafi yawa akan
- kowane ciwon sankaran da ya shafi mata a
- kasashen da suka ci gaba da masu tasowa.
- Kodayake ciwon Sankaran nono yana faruwa a
- koina a duniya, rabin sa yana faruwa a kasashe
- masu tasowa ne, kuma fiye da rabin mace-macen
- da ke faruwa daga ciwon daga wadannan kasashen
- yake faruwa. Bincken ya nuna ciwon Sankaran
- nono karuwa yakeyi a Nigeria.
- HADARORIN DA SUKAN SA KAMUWA DA
- CIWON SANKARAN NONO
- i.
- Gado; a kan gaji ciwon Sankaran mama
- daga mahaifiya ko dangi na kusa
- Rayuwar ya mace wanda ke yawan
- kara mata sinadarin “oestrogen” daga
- cikin jikinta, misali balaga da wuri,
- yankewar al'ada a makare, da
- haihuwar fari a makare
- ii.
- iii.
- Yin amfani da wasu sinadarai domin
- watabukata, misali shan kwayar
- kayyade iyali wanda yake da
- sinadarin 'oestrogen' mai yawa, da
- kuma amfani da sinadarin
- (oestrogen) a inda yayi karanci a jiki.
- iv.
- Shan barasa, kiba da zaman hutu ba
- atisaye sukan kan zamo sanadiyar 2
- cikin goman ciwon Sankaran nono.
-
- Banbancin dalilan da suke kawo ciwon Sankaran
- nono tsakanin kasashen da suka ci gaba da masu
- tasowa yana ga yana yin abinci, da jinkirin haihuwar
- fari, takaitaccen haihuwa da kuma rashin shayar da
- nonon uwa ga matan kasashen da suka ci gaba.
- Daukan dabi'un nasara a kasashen dake tasowa
|