Noun
- shadda ko alharini mai kauri; karammiski mai zane <> thick heavy expensive material with a raised pattern
- They will be adorned therein with bracelets of gold and will wear green garments of fine silk and brocade. <> Sunã tufantar waɗansu tũfãfi kõre, na alharĩni raƙĩƙi da alharini mai kauri = za su sa tufafin siliki da karammiski masu ruwan kore --Qur'an 18:31
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- To decorate fabric with raised woven patterns. To weave a design into (textiles). <> yin zane a shadda.