Noun
m
- He-goat <> ɗan akuya wanda ya riƙa yana wari kuma ba a dandaƙe shi ba, yana bin mata yana butbutu.
- bunsurun barkono - wasu irin ƙananan barkono.
- bunsurun daji - wasu irin ciyawa. <> a type of grass.
- bunsurun fadama - wani irin tsiro wanda ake amfani da shi wajen maganin mura. <> plant used to cure the flu.
- wata irin dabba mai kama da ɓera. <> a rodent-like animal.
- Synonym: rema