Interjection
- kalma mai nuna hargitsewar gashi ko wani abu <> the state of someone or something (e.g. hair) being ragged, disheveled. <> a kaca-kaca, burmeme.
- Ina ganin Hajiya Hasana a tsakar gida, wadda ta firgita da ganina burtsatsa, ta mike tsaye tana “lafiya?” [1]
- kalma mai nuna hargitsewar gashi ko wani abu.
- to drive away. (= kora.)