(countable) A camel is a desert animal, usually with two humps on its' back. <> raƙumi dabbar gida ne mai dogon wuya da dogwayen ƙafafu da tozo, wanda aka fi samu a hamada.
Can you see the big group of camels there? <> Ka na iya hango ƙungin raƙumai a can?
"Kamar birnin Venice, birnin Palmyra ya zama wata babbar cibiyar cinikayya, wadda ta kasance sararin hamada ya zama koginta rakumai kuma suka zama sune jiragen ruwa." [1]