Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Determiner
Determiner |
- (some) wani m, wata f, waɗansu / wasu (plural/jam'i).
- Certain people like it but others don't. <> Wasu na so amma waɗansu kuma ba sa so.
- (special) na musamman
- There was a certain reason for doing it this way. <> Akwai wani dalilin na musamman da ya sa ake yi haka.
Adjective
- tabbas, tabbatacce. (Islam) masu yaƙini.
Google translation of certain
Wasu.