duba yiwuwar, yi la'akari
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) When you consider something you think carefully about it. <> yi la'akari da, duba ko kula da abu. yi shawara ko tunani da wani ra'ayi ko abu. Yi taka tsantsan.
- I will take time to consider what you said. <> Zan ɗau lokaci na yi la'akari da abin da ka ce.
- kawai kashi 20 cikin dari ne kawai na mazan suke ganin abokan saduwar tasu (mata) su ma za su yi karyar inzalin [1] <> only 20% of men consider that their partners would do the same.[2]
- here are a few things to consider: [3] <> akwai wasu abubuwa daya kamata ka yi la'akari da su: [4]
- the very name of Allah will impel him to consider whether he is justified in associating His name with a wrong deed or an evil intention.
farawa da sunan Allah zai sa ka yi taka tsantsan da tunanin cewa idan ma aikin da za ka yi ya cancanci alaƙa da sunan. --Talk:Quran/1/1
Related words