- Reducing p. to straits (limited in space, cramped). e.g. talauci ya/ yi masa cukun-cukun, poverty cramped him and prevented his being able to do anything. (= kicin-kicin.) <> kalma mai nuna tsanantar abu, musamman shiga halin fatara.
- Dillaliya ce ta shigo a harigitse tana haɗa hanya, hijabin jikinta yayi cukun-cukun alamun ko an maƙureta ko ta maƙure. [1]