Adverb
- separate, different, distinct <> kalma mai nuna bambanci tsakanin abu biyu ko fiye.
- Gaskiya daban take daga ƙarya. <> The truth is different from falsehood.
- The idea is that, once we started wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [1] <> Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka fara sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [2]
- Daban is another way of spelling dabam.