Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dalili

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
dalili

Jam'i
dalilai

Singular
reason

Plural
reasons

m

  1. reasoning, reason, explanation <> sanadi, asali, sharaɗi, hujja/hajja, dahir
    Simple protection may not have been the only reason we started wearing clothes [1] <> Kariya kadai ba za ta zama dalilinmu na sanya tufafi kadai ba. [2]
  2. an argument or proof for something. <> abin da ya sa akan yi abu.
    An argument for buying a red car is that it would look cooler than a blue one. <> Dalilin siyan jan mota shi ne saboda za ta fi ta shuɗe kyau.
    The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves, [3] <> To abin da ya sa ake jin warin tafarnuwa daga jikin wadanda ba su taunata ba, [4] = Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke damfaruwa ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba, [5]


Google translation of dalili

Reason, cause.

  1. (noun) reason <> dalili; cause <> dalili;