Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
f
- leopard, tiger, jaguar <> wata babbar dabbar daji mai jiki dabbare-dabbare mai zafin faɗa da mugunta, tana da kama da mage.
- Tigers rescued from Argentina [1] <> Ga wasu damisa biyu da aka ceto daga Argentina [2]
- Damisa is another way of spelling damishi.
- damisar ruwa: wani irin kifi mai zanen jiki kamar damisa.
- kirarin da ake yi wa mafaɗacin mutum.