(Redirected from darmar)
f
- lead, tin, material used for the shot put ball; brass metal alloy. <> wani irin ƙarfe mai laushi wanda ake narkawa da wuta don liƙe kwanuka ko ɗanin yari, ko dai manne ƙarfe da wani ƙarfe.
- Dukansu sun zama kamar tagulla, da kuza, da baƙin ƙarfe, da darma, a tanderu. [1] <> All of them are brass, tin, iron, and lead in the middle of the furnace. Ezekiel 22:18
- za a taimake su ne da ruwa irin na narkakkiyar darma <> they will be relieved with water like molten brass. Quran 18:29