Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tagulla

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
tagulla

Jam'i
tagulloli

Najeriya ta lashe lambar yabon ta tagulla a gasar wasanni na Olympic a birnin Rio na kasar Brazil, bayan da kungiyar kwallon kafa ta kasar ta maza ta lallasa Honduras da ci 3-2. [1]

f

  1. bronze, brass metal <> jan ƙarfe, gaci, darma.
    Ɗan kasar Japan Kosuke Hagino ne wanda ya ci tagulla. <> Japan's Kosuke Hagino got the bronze (medal).
    Dukansu sun zama kamar tagulla, da kuza, da baƙin ƙarfe, da darma, a tanderu. [2] <> All of them are brass, tin, iron, and lead in the middle of the furnace. Ezekiel 22:18


Google translation of tagulla

Bronze.