lokacin alfijir
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun

- The start of the morning light just before sunrise; daybreak. <> asuba, wayewar gari, assalatu, alfijir.
- They get up at dawn. <> Suna tashi da asuba.
- And in the hours before dawn they would ask forgiveness, <> Kuma a lõkutan asuba sunã ta yin istigfãri. = Kuma a lokutan asuba suna yin istigfari. --Qur'an 51:18
- (Allah swears) By the dawn <> Ina rantsuwa da alfijiri. --Qur'an 89:1
- (countable) The dawn of something is the beginning of it. <> farkon abu, somawar abu.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |