Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

desire

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

sha'awa

Pronunciation (Yadda ake faɗi)


Noun

Singular
desire

Plural
desires

Tilo
sha'awa

Jam'i
sha'awoyi

  1. buƙata (need), sha'awa, nema, ƙauna
    1. (John 11:41, 42; 12:9-11, 17-19) In a touching way, it also reveals the willingness and desire of Jehovah and his Son to perform the resurrection.
      (Yohanna 11:41, 42; 12:9-11, 17-19) A hanya mai-taɓuwa fa, ya bayana niyya da kuma sha'awar Jehovah da Ɗansa don tafiyadda tashin matattu. [1]

    2. Beautified for people is the love of that which they desire - of women and sons, heaped-up sums of gold and silver, fine branded horses, and cattle and tilled land. That is the enjoyment of worldly life, but Allah has with Him the best return.
      An ƙawata wa mutãne son sha'awõyi daga mãtã da ɗiya da dũkiyõyi abũbuwan tãrãwa daga zinariya da azurfa, da dawãki kiwãtattu da dabbõbin ci da hatsi. Wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyãwar makõma take. --Quran/3/14

Verb

Plain form (yanzu)
desire

3rd-person singular (ana cikin yi)
desires

Past tense (ya wuce)
desired

Past participle (ya wuce)
desired

Present participle (ana cikin yi)
desiring

  1. (formal) To wish for something, to want something. <> nemi, yunƙuri, so, nufin wani abu, neman wani abu, yin ƙauna
    I desire your company. <> Ina son kamfaninku.

Related words

See also


Google translation of desire

Sha'awar, so.

  1. (noun) so <> love, affection, will, wish, passion, desire; bege <> longing, passion, desire, urge; kwaɗayi <> desire, lust;
  2. (verb) so <> love, favor, like, pet, wish, desire; bege <> desire;