And beggars and the destitute received a due share of their wealth. <> Kuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai roƙo da wanda aka hana wa rõƙo. = Kaso a cikin dukiyarsu akwai hakki da suka ajiye saboda masu roƙo da matalauta. --Qur'an 51:19