Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- ɓace, ɓacewa, kasancewa ba'a iya gani. <> (intransitive) If something disappears, it becomes impossible to see.
- Antonym: appear
- If your affection diminishes, those decorations gradually disappear <> Idan ƙaunarku ta ragu, waɗannan kayan ado a hankali za su ɓace [1]
- ɓace, ɓacewa, ya ɓata <> (intransitive) If something disappears, it doesn't exist anymore.
- Antonym: appear
- God caused it to disappear. <> Allah ya sa ya ɓace.
- In time, it will disappear altogether. <> Nan gaba, zai ɓace ma gabaki ɗaya.
- (intransitive) If something has disappeared, you can't find it. <> kasancewa abu ya ɓata.
- Have you seen my keys? They've disappeared again. <> Kin ga mukullai na? Su sake ɓata.
Related words
Google translation of disappear
Bace.