Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of disintegrate. <> ragargaje, rugurguje. (of foods in liquid) rogaje. rusar da. rushewa. yi rugu-rugu.
- The wall has disintegrated because of the rains. <> Ganuwa ta ragargaje saboda ruwa = Ruwa ya rusar da ganuwa.
- Multi-ethnic strife disintegrated into full-blown war [1] <> Wannan harbin shi ya haddasa rikicin kabilancin da daga bisani ya koma cikakken yaki [2]
- It has completely disintegrated. <> Ya yi rugu-rugu gabakiɗaya.
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |