Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- (countable) A dog is a domestic mammal, related to wolves and foxes, that is often kept as a pet. <> kare - dabbar gida mai cin nama, mai numfashi a gurguje, mai ɗamammen ciki wadda girmanta ya yi na akuya. Ta na da alaƙa da dila da yanyawa.
- Synonym: puppy
Google translation of dog
Kare.