Noun

- (inside house) magudana f, hanyar ruwa, toshe.
- the drain is all stopped up <> magudana ta toshe.
- lambatu, rariya, kwata
- tsanewa ko juyen wani abu
- (rooftop gutter) drainpipe <> indararo.
- brain drain <> hijarar ƙwararrun ma'aikata.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (flow out) malale, yi lambatu
- (become dry) ya tsane, sa ruwa ya zube
- (oil from engine) yi juye
- they drained the oil out of my car (oil change) <> an yi min juyen baƙin mai.