Noun

- 'ya'yan agwagwai. <> A young duck.
- Research by Gilbert Gottlieb beginning in the 1970s showed that prenatal sound learning also occurs in ducklings. <> A shekarun 1970 Gilbert Gottlieb ya gudanar da binciken da ya nuna cewa ‘ya’yan agwagwi da ‘ya’yan fakara ma na koyon sauti tun su na cikin kwai. --bbchausa_verticals/082-baby-learning