Noun
dumā m (plural dumā̀mē, possessed form duman)
- shuka mai yaɗo da 'ya'yanta ke girma a yi ƙwarya ko buta ko zunguru ko shantu da su. <> calabash, gourd (Lagenaria siceraria)
- suna wanda ake kiran abubuwa da dama da shi kamar su shantu ko ƙwarya ko buta ko gora ko zunguru.
- ɗan kabewar da bai riƙa ba.
- wata irin giya
Verb