Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

indirect

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Adjective

Positive
indirect

Comparative
more indirect

Superlative
most indirect

  1. ba ta kai tsaye ba
    1. Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [1] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [2]
    2. He spoke of Audu indirectly. <> Ya dai nufi Audu amma bai faɗi sunansa a fili ba.
    3. Indirect taxation <> Kuɗin fito (da irinsu)

Google translation of indirect

Kai tsaye, kaikaitaccen.