Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- faɗakar da, ilimantar da, koya wa <> When you educate someone, you instruct them; teach; train.
- He was educated in the public school system. <> An ilimantar da shi a tsarin makarantun al'umma.
- "The aim of the Project is to educate the public about who farmed animals are from the scientific data." [1] <> Manufar aikin ita ce fadakar da al'umma game da kajin da ake kiwonsu gwargwadon bayanan binciken kimiyya da aka tattara. [2]
- This is how we should educate our children about the Islamic values that govern the society. <> Hakanan ya zama waji bi a koyawa yara dabi’u da al’adu irin na addinin Musulunci saboda su rayu rayuwa mai nagarta a cikin al’umma. --An example for Mankind