Noun
Plural |
(uncountable)
- tausayawa, iya damuwa da al'amarin wani ko gane halin wani; iya jin tausayi <> empathy is the identification with or understanding of the thoughts, feelings, or emotional state of another person.
- She had a lot of empathy for her neighbor; she knew what it was like to lose a parent too. <> Ta ji tausayin mak'wabciyar ta saboda ita ma ta tab'a samun rasuwar mahaifi.
- There are even some hints that chickens may show a rudimentary form of empathy for each other. [1] <> Akwai wasu alamu da kaji ke yi, wadanda ke nuna cewa suna tausaya wa juna. [2]
- See also sympathy