Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- yabon wanda ya mutu <> A eulogy is a speech, or writing, which praises someone who has died.
- Writing an eulogy isn't easy. <> Rubuta jawabin rasuwa ba abun sauƙi ba ne.
- At the funeral of Tom, Bob spoke an eulogy to him. <> A jana'izan Tom, Bob ya gabatar da jawabin yabonsa.