Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

event

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

aukuwa, al'amari; biki; sha'ani

Noun

Singular
event

Plural
events

  1. abun da ya faru a wani lokaci, aukuwa, al'amari
    1. The events of the past few days. <> Abubuwan da suka faru kwanannan.
    2. In any event <> Ko ta yaya
  2. A social event or gathering <> shagali, biki, taro
    Members of a Burkinabè circus perform on Wednesday at an event in the Ivorian city of Abidjan featuring circuses from eight countries across the world. [1]
    'Yan wasa daga Burkina Faso na wasanni ranar Laraba a wani biki da aka yi a Abidjan wanda 'yan wasa daga kasashe takwas na duniya suka halarta. [2]

Conjunction

  1. In the event that... <> idan/in
    • Synonym: if
    In the event of their death <> Idan ajalinsu ya cika.


Google translation of event

  1. (noun) aukuwa <> event, occurrence, incident;