Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun 1
f
- palace (e.g. Buckingham Palace <> Fadar Buckingham), the king's or emir's or president's court (The White House <> Fadar White House). <> majalisar sarki ko shugaba inda ake taro ana kai masa gaisuwa. Gidan sarki ko shugaban ƙasa da kewayensa. Ɗakin sarauta.
- Sabon zababben shugaban Amurka Donald Trump ya gana da shugaba Barack Obama a fadar White House don fara shirin kårbar mulki. [1]
- samun shiga musamman ga wani babba. <> favor, good standing.
- Ba shi da fada wajen sarki. <> He's no longer in the emir's favor.
Noun 2
- limamin Kirista <> (Christianity) Reverend Father.