Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

faifai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Tilo
faifai

Jam'i
fayafayai or fayafai

Singular
disc

Plural
discs

m

  1. A vinyl phonograph / gramophone record. <> faifain garmaho; kewayayyen abu na roba wanda magana ke fita daga jikinsa idan an ɗora shi a kan garmaho. Waƙar da aka yi a kan faifan garmaho.
  2. kewayayyen murfi musamman wanda aka saƙa da kaba da ake rufe tukunya ko abinci da shi
  3. musical album or track
    Kafin labaran duniya, mu shakata da wannan faifai. <> Before we get to the news, let's enjoy this track.