Noun
- tsari ko shiri <> preparation, plan, schedule. an option, setting, or feature.
- And the earth We have spread out, and excellent is the preparer. <> Kuma ƙasa Mun shimfiɗa ta, To, madalla da mãsu shimfiɗãwa, Mũ, = Kuma Muka sanya qasa ta zama wurin rayuwa; madaidaicin fasali. --Qur'an 51:48
- yanayi, salo <> situation, outward appearance, shape, form. orientation.
- They looked like enormous fighter planes, [1] <> Fasalinsa kamar babban jirgin yaki, [2]
- These helped us cut animal hide in shapes like rectangles and squares, which could then be joined together. [3] <> Wadannan sun taimaka mana wajen yanka fatar dabba a fasalin mikakke da daidai wa daida, wadanda za a hada su wuri guda. [4]
- kashi <> portion, chapter.
- Synonym: babi