(Redirected from gadon)
bedNoun 1, inheritanceNoun 2
Noun 1

m
- abun kwanciya wanda ake yi da kara ko ƙarfe
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun 2
Jam'i |
m
- dukiyar da mamaci ya bari. <> inheritance, wealth left behind.
- Ba zan bar wa 'ya'yana gadon komai ba. [1] <> I will not leave my kids any inheritance. --Buhari
- muƙami ko hali ko sifa ko kaya da mutum ya gada. <> inheritance.
Noun 3
Jam'i |
m
- tsuntsu mai kyawun jiki, mai daɗin murya, mai rawar jiki, mai kama da carki. <> a beautiful birds-of-paradise.
- See also Gado