Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gaggafa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
gaggafa

Jam'i
gaggafai

Gaggāfā

f

  1. bateleur eagle <> wani tsuntsu mai kama da shirwa.
  2. wani irin gatari.

Adjective

gafafa

  1. albarka, musamman ta ƙasa ko yawan ruwan nonon mai shayarwa. <> prosperous, abundant.