Pronunciation (Yadda ake faɗi)
- IPA: /ˈtjuːməɹɪk/ or /ˈtuːməɹɪk/ or /ˈtɚ.mərɪk/
Noun
Jam'i |

m
- gangamau wata irin saiwa ce da ake niƙa ta a yi amfani da ita wajen rini ko zubawa a abinci domin ya yi daɗi. <> An Indian plant (taxonomic name: Curcuma longa), part of the ginger family. [1] [2].
- Flavor, a bright yellow color to food.
- A yellow to reddish-brown dye extracted from the turmeric plant.