(pronounced gaaraajii) baƙin zare da ake ɗinki da shi <> a black yarn used for sowing or knitting
(pronounced gaaràjii) wata irin ciyawa mai 'ya'ya da ake ciyar da dabbobi da ita. <> a type of grass used to feed animals. hay (ingirci, busasshiyar ciyawa)