Noun

Glosbe's example sentences of gardeners [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar gardeners:
- Consider this illustration: Two gardeners jointly own a garden plot and want to grow vegetables.
Ku yi la’akari da wannan misalin: Mutane biyu suna so su noma kayan lambu a lambun da su biyun suka mallaka. [2] - In such a scenario, the garden may yield some results, but it will not produce as much as it would have if both gardeners had agreed on what to do and then worked together to achieve those goals.
A irin wannan yanayin, ana iya samun ɗan ƙaramin amfanin gona a lambun, amma amfanin ba zai kai wanda za a samu ba da a ce mutanen nan biyu da suke da lambun sun yarda su yi abin da ya kamata kuma sun haɗa kai wajen cim ma hakan. [3] - A husband and wife are like those gardeners.
Mata da miji suna kama ne da waɗannan masu aikin lambun. [4]
- Consider this illustration: Two gardeners jointly own a garden plot and want to grow vegetables.
Retrieved November 5, 2020, 10:34 pm via glosbe (pid: 28075)