Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gardeners

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from garderners)

manoma, masu noma

Noun

Singular
gardener

Plural
gardeners

Tilo
manomi

Jam'i
manoma

G. Caillebotte - Les jardiniers
  1. The plural form of gardener; more than one (kind of) gardener. <> manoma, masu noma.

Glosbe's example sentences of gardeners [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar gardeners:
    1. Consider this illustration: Two gardeners jointly own a garden plot and want to grow vegetables.
      Ku yi la’akari da wannan misalin: Mutane biyu suna so su noma kayan lambu a lambun da su biyun suka mallaka. [2]

    2. In such a scenario, the garden may yield some results, but it will not produce as much as it would have if both gardeners had agreed on what to do and then worked together to achieve those goals.
      A irin wannan yanayin, ana iya samun ɗan ƙaramin amfanin gona a lambun, amma amfanin ba zai kai wanda za a samu ba da a ce mutanen nan biyu da suke da lambun sun yarda su yi abin da ya kamata kuma sun haɗa kai wajen cim ma hakan. [3]

    3. A husband and wife are like those gardeners.
      Mata da miji suna kama ne da waɗannan masu aikin lambun. [4]


Retrieved November 5, 2020, 10:34 pm via glosbe (pid: 28075)