English Noun
- (uncountable) A gas or gasoline is a substance, such as air, that is not liquid or solid. <> man fetur, fetur, mai, isanshi
- (idiomatic, speed up) step on the gas <> taka mota, ƙara wa mota wuta
- natural, bottled, or chemical gas <> iska ko hayaƙi
Related
Google translation of gas
Hausa
m
- wani irin mai dangin fetur da ake zuba wa manyan motoci.
- iskar da ake samu daga man fetur wadda ake ɗurawa a silinda ana amfani da shi a matsayin makamashin girki.