affirm one's belief in something, make sure of. confirm, support, ensure, verify, embrace.
and the one who has brought the truth and those who embrace it-it is they who are the righteous. <> kuma wanda ya zo da gaskiya, kuma ya gaskata a game da ita, waɗancan su ne masu taƙawa. = [ 39:33 ] amma wadanda suka taukaka gaskiya, kuma suka yi imani da ita, wadannan su ne masu taqawa. --Qur'an 39:33