Verb
A cake baking mix being mixed together
- mix <> cakuɗa ko motsa ko haɗa ko dama.
- Mix equal amounts of sugar and flour. <> Ki gauraya yawan sukari daidai da na fulawa.
- Game da tafiyar, ta haɗa da gaurayen ratsa gonaki da labika da kwalta kuma ta ci gaba dare da rana. A wani lokaci, garken ya bi wata babbar ... [1]