(Redirected from gefen)
Noun
m
- maƙarar tsawo ko faɗin abu. <> width, how wide something is.
- ɗeshi. <> the side of something, surroundings.
- Ya zauna a gefen tebur. <> He sat down on the side of the table.
- whose surroundings we have blessed <> wanda muka sanya albarka a gefensa = wanda muka sanya albarka a gewayensa. --Quran/17/1
- ɓarya, kusurwa, bakin abu. <> edge, border, rim.
- ragi, hani, iyakar abu. <> limit, limitation, without exception.
- kurfi, wurin da ake saƙar tabarma. <> a pit where mat-weavers sit at their work.