Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gemu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • (file)

Noun

Singular
beard

Plural
beards

Tilo
gemu

Jam'i
gemuna or gemuka

gēmū̀ m (possessed form gēmùn)

Mai wasan ƙwallon kwando James Harden da aka sani da gemunsa.
  1. beard
    1. Waɗanne irin yanayi ne za su sa ɗan’uwa ya bar gemu ko kuma a’a? <> What are some factors that may affect whether a brother wears a beard?
    2. Wata rana da ya fita wa’azi, sai ya haɗu da wani mutum mai dogon gemu da shekarunsa ya kai kusan 50. <> While preaching from door to door, he met a bearded middle-aged man.
    3. Hakika, a irin waɗannan wuraren, barin gemu zai hana ɗan’uwa ɗaukaka Allah kuma zai sa ba za a ɗauke shi da mutunci ba.—Rom. <> In fact, having one may hinder a brother from bringing glory to God by his dress and grooming and his being irreprehensible.—Rom.
    4. Shin gemu kaɗai suke askewa? <> Was shaving limited to the beard?
    5. Mutanen zamanin dā sun saba barin gemu, har da Ibraniyawa ma. <> Letting one’s beard grow was the norm among many ancient nations, including the Hebrews.
    6. 19:27—Menene ake nufi da umurni kada a ‘yi wa goshi da gemu kwakkwafa’? <> 19:27—What is meant by the command not to “cut [the] sidelocks short around” or “destroy the extremity” of the beard?
    7. Shin ya dace ne wani ɗan’uwa ya bar gemu? <> Is it proper for a brother today to have a beard? [1]

[2]