Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

goɗiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
goɗiya

Jam'i
goɗiyoyi or goɗɗi or gwaɗai

f

  1. a female horse. <> macen doki. tamatar doki. goɗi.
  2. goɗiyar bori: watau matar da aljanu suka hau kanta. <> a possessed/cursed woman.
  3. haihuwar goɗiya: maƙalewa a jikin reshe ana juyawa.
  4. nonon goɗiya: ƙaimi mai tsini ko baki huɗu.
Contents